Mark 15:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma, manyan firistoci da malaman dokoki suka yi masa ba’a a junansu, suna cewa, “Ya ceci waɗansu, amma ya kāsa ceton kansa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ مَنْيَنْ ڢِرِسْتُواْثِے دَ مَلَمً كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى سُكَ يِتَيِ مَسَ بَعَ أَڟَكَانِنْسُ سُنَ ثٜىٰوَ «يَثٜىٰثِ وَطَنْسُ، عَمَّا بَيْ عِيَ ثٜىٰتُوانْ كَنْسَبَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma manyan firistoci da malaman Attaura suka riƙa yi masa ba'a a junansu suna cewa, “Ya ceci waɗansu, ya kuwa kasa ceton kansa,