Mark 15:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka Bilatus ya sāke tambayarsa ya ce, “Ba za ka amsa ba? Dubi abubuwa da yawa da suke zarginka da su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِلَتُسْ يَسَاكٜىٰ تَمْبَيَرْسَ يَثٜىٰ «غَاشِ ڢَا، أَنَ زَرْغِنْكَ عَكَنْ أَبُبُوَ دَيَوَ، بَذَاكَ بَادَ أَمْسَبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bilatus ya sāke tambayarsa ya ce, “Ba ka da wata amsa? Dubi yawan maganganu da suke ba da shaida a kanka!”