Mark 15:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A Galili waɗannan mata ne suka riƙa bin sa suna yin masa hidima. Waɗansu mata da yawa da suka zo tare da shi daga Urushalima, su ma suna nan a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْدَغَ غَلِيلِ نٜىٰ وَطَنَّنْ مَاتَا سُكَبِيُواْ شِ سُنَيِ مَسَ حِدِمَ؞ وَطَنْسُ مَاتَا كُمَ دَيَوَ وَطَنْدَ سُكَذُواْ تَرٜىٰ دَشِ أَ عُرُوشَلِيمَ سُنَ وُرِنْ مَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su ne waɗanda suka biyo shi, sa'ad da yake ƙasar Galili, suna yi masa hidima, da kuma mata da yawa da suka rako shi Urushalima.