Mark 15:45 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya ji ta bakin jarumin cewa haka ne, sai ya ba wa Yusuf jikin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَتَبَّتَرْ دَغَ بَاكِنْ سُواْجَنَّنْ، سَيْ يَبَا يُوسُڢَ جِكِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya san haka daga bakin jarumin ɗin sai ya bai wa Yusufu jikin.