Mark 15:46 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yusuf ya kawo zanen lilin, ya saukar da jikin, ya nannaษe shi da lilin ษin, saโan nan ya sa shi a kabarin da aka fafe a cikin dutse. Sai ya gungura wani dutse ya rufe bakin kabarin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุณฺูขู ูููู ููุณููููุงู ููุฏููู ูููููููุ ููุณููููููุงู ุฏู ุฌููููู ุนููุณูููฐ ุ ูููููููุทูููฐ ุดู ุนูููุฏููู ูููููููุ ููุณูุง ุดู ุนูููุจูุฑููู ุฏู ุนููู ุญฺูงู ุงููุฌููููู ุฏฺูููููฐุ ุณูุนููู ููุบูููโุบูุฑููุงู ุฏู ูููู ุฏฺูููููฐ ููุฑฺูขูููฐ ุจูุงูููู ููุจูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yusufu ya sayi likkafanin lilin. Da ya sauko da Yesu, ya sa shi a likkafanin lilin ษin, ya sa shi a wani kabari da aka fafe dutse aka yi, ya kuma mirgina wani dutse a bakin kabarin.