Mark 15:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu fa, al’ada ce a lokacin Bikin, a saki ɗan kurkuku guda wanda mutane suka roƙa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ دَ سَرْكِے يَسَابَايِ أَلُواْكَثِنْ بِكٍ شِينٜىٰ، يَكَنْ سَكَرْ مُسُ طَنْ كُرْكُكُ طَيَ وَنْدَ مُتَنٜىٰنْ سُكَ ضُواْڧَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a lokacin idi kuwa Bilatus ya saba sakar musu kowane ɗan sarƙa guda da suka roƙa.