Mark 16:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Asabbaci ya wuce, sai Maryamu Magdalin, Maryamu mahaifiyar Yaฦub, da kuma Salome suka sayi kayan ฦanshi domin su je su shafa wa jikin Yesu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุชูููุซูููฐุ ู
ูุฑูููู
ู ุฏูุบู ู
ูุบูุฏููู ุฏู ู
ูุฑูููู
ู ู
ูุงู
ูุฑู ููุนฺูงููุจู ุฏู ููู
ู ุณููููุงูู
ูุ ุณููู ุณููููุงู ููุงูููู ฺงูููุดู ุฏููุงูู
ููู ุณูุฌูููฐ ุณูุดูุงฺขู ูู ุฌููููู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Asabar ta wuce, Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma Salome, suka sayo kayan ฦanshi, domin su je su shafa masa.