Mark 16:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta je ta gaya wa waɗanda dā suke tare da shi, waɗanda kuma suke makoki da kuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِتَ كُوَ تَتَڢِے تَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ تَرٜىٰدَشِ تُنْدَا، وَطَنْدَ سُكٜىٰ بَڧِنْ ثِكِ سُنَ تَكُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ita kuwa ta tafi ta faɗa wa waɗanda dā suke tare da shi, ta tarar suna baƙin ciki, suna kuka.