Mark 16:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka, Yesu ya bayyana ga Sha ฦŠayan, yayinda suke cin abinci. Ya tsawata musu a kan rashin bangaskiyarsu, da yadda suka ฦ™i gaskata waษ—anda suka gan shi bayan ya tashi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽู†ููˆู†ูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุบูŽ ุดูŽุง ุทูŽูŠูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐุซูู†ู’ ุนูŽุจูู†ู’ุซูุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺŸูŽุงูˆูŽุชูŽุง ู…ูุณู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุฑูŽุดูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ุณู ุฏูŽ ุชูŽูˆู’ุฑูู†ู’ ูƒูŽู†ู’ุณูุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ุจูŽุณู ุบูŽุณู’ูƒูŽุชูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽู†ู’ุดู ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ุชูŽุงุดูู†ู’ุณูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga baya ya bayyana ga sha ษ—ayan nan, su kansu, sa'ad da suke cin abinci. Sai ya tsawata musu a kan rashin bangaskiyarsu da taurinkansu, domin ba su gaskata waษ—anda suka gan shi bayan ya tashi ba.