Mark 16:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai almajiran suka fita, suka yi waโ€™azi koโ€™ina. Ubangiji kuwa ya yi aiki tare da su, ya tabbatar da maganarsa ta wurin alamu da suke biye da maganar.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽ ฺขูุชูŽุŒ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽูˆูŽุนูŽุธู ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽุž ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูƒููˆูŽ ูŠูŽูŠู ุนูŽูŠู’ูƒู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุณููˆุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุณู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุนูŽู„ูŽู…ู ู…ูŽุงุณู ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุงุณู ุณููƒูŽูŠู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุž]
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa suka tafi, suka yi ta wa'azi ko'ina, Ubangiji yana taimakonsu, yana kuma tabbatar da maganarsu ta mu'ujizan nan da suke biye da maganar.]