Mark 16:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da rawan jiki da kuma ruɗewa, matan suka fita a guje daga kabarin. Ba su kuwa gaya wa kowa ba, don suna tsoro. [Waɗansu rubuce-rubucen hannu na farko-farko da waɗansu shaidu na dā ba su da ayoyi 9-20.]
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاتَانْ كُوَ سُكَ ڢِتَ دَ غُدُ، سُنْ رُوطٜىٰ سُنَ ضَوَرْ جِكِے؞ بَسُ كُمَ ڢَطَا وَكُواْوَ كُواْمٜىٰبَ، دُواْمِنْ سُنَ جِنْ ڟُواْرُواْ؞ [
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka fita, suka ruga a guje daga kabarin, suna rawar jiki a ruɗe. Ba su kuma ce wa kowa kome ba, domin suna tsoro. [