Mark 16:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya tashi daga matattu da safe, a ranar farko ta mako, ya fara bayyana ga Maryamu Magdalin, wadda ya fitar da aljanu bakwai daga cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَتَاشِ دَغَ مَتَتُّو دَ سَسَّڢٜىٰ أَ رَانَ تَڢَرْكُواْ تَمَكُواْ، يَڢَارَ نُونَ كَنْسَ غَ مَرْيَمُ دَغَ مَغَدَلَ، وَتُواْ مَثٜىٰنَّنْ دَ عِيسَىٰ يَڢِتَرْ مَتَ دَ أَلْجَنُ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya tashi da rai da wuri ranar farko ta mako, ya fara bayyana ga Maryamu Magadaliya, wadda ya fitar wa da aljannu bakwai.