Mark 2:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma don ku san cewa, Ɗan Mutum yana da iko a duniya yă gafarta zunubai.” Sai ya ce wa shanyayyen,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا إِنَ سُواْكُسَنِ ثٜىٰوَ طَنْ مُتُمْ يَنَدَ إِيكُواْ يَغَاڢَرْتَ ذُنُبَيْ عَدُونِيَا؞» سَيْ يَثٜىٰوَ شَنْيَيّٜىٰنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma don ku sakankance Ɗan Mutum na da ikon gafarta zunubi a duniya”–sai ya ce wa shanyayyen–