Mark 2:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Yesu yake cin abinci a gidan Lawi, sai masu karษ“ar haraji da โ€œmasu zunubiโ€ da yawa, suka zo suka ci tare da shi da almajiransa, gama akwai mutane da yawa da suka bi shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุชูŽุฑูŽุงู†ูŽุŒ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽู†ูŽุซูู†ู’ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุงู”ูŽุบูุฏูŽู†ู’ ู„ูŽูˆูุž ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูŽุงุณู ูƒูŽุฑู’ูปูŽุฑู’ ู‡ูŽุฑูŽุงุฌู ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูŽุงุณู ุฐูู†ููˆุจู ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุณูู†ูŽุซู ุชูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽุดู ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุณู ู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽุจููŠุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana Yesu yana cin abinci a gidan Lawi, masu karษ“ar haraji da masu zunubi da yawa kuma suna ci tare da shi da almajiransa, don kuwa da yawa daga cikinsu masu binsa ne;