Mark 2:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya shiga gidan Allah a zamanin Abiyatar babban firist, ya ci keɓaɓɓen burodin nan, ya kuma ba wa abokan tafiyarsa abin da firistoci kaɗai sukan ci bisa ga doka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ زَامَانِنْ دَ أَبِيَتَرْ يَكٜىٰ بَبَّنْ ڢِرِسْتِنٜىٰ، دَاوُدَ يَشِغَ وُرِنْ سُجَّدَ، يَثِ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ، وَنْدَ بَيْ كَمَاتَ كُواْوَ يَثِبَ، سَيْدَيْ ڢِرِسْتُواْثِے كَطَيْ؞ حَرْ مَا يَبَا أَبُواْكَنْ تَڢِيَرْسَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yadda ya shiga masujadar Allah a zamanin Abiyata babban firist, ya ci keɓaɓɓiyar gurasan nan, wadda bai halatta kowa ya ci ba, sai firistoci kaɗai, har ma ya ba abokan tafiyarsa?”