Mark 2:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ba su iya kai shi wurin Yesu ba, saboda taron, sai suka buษ—e rufin gidan saman, bisa daidai inda Yesu yake. Bayan da suka huda rami, sai suka saukar da shanyayyen, kwance a kan tabarmarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุณููƒูŽ ูƒูŽุงุณูŽ ุดูุบูŽุฑู’ ุฏูŽุดู ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุจููˆุทูœู‰ูฐ ุฑูฺขูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุž ุฏูŽ ุณููƒูŽ ู‡ููˆุฏูŽ ุฑูฺขูู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุณูŽูˆู’ูƒูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ุŒ ุฏููƒู’ ุฏูŽ ุชูŽุจูŽุฑู’ู…ูŽุฑู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka kฤsa kusatarsa don yawan mutane, suka buษ—e rufin soron ta sama da shi. Da suka huda ฦ™ofa kuwa, suka zura gadon da shanyayye yake kwance a kai.