Mark 3:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya shiga wani gida, taro kuma ya sāke haɗuwa, har shi da almajiransa ma ba su sami damar cin abinci ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً عِيسَىٰ يَشِغَ وَنِ غِدَا، مُتَنٜىٰ كُمَ سُكَسَاكٜىٰ حَطُوَ حَرْ شِ دَ أَلْمَجِرَنْسَ بَسُ عِيَثِنْ عَبِنْثِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taron kuwa ya sāke haɗuwa har ya hana su cin abinci.