Mark 3:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malaman dokokin da suka zo daga Urushalima suka ce, โAi, yana da Beโelzebub! Da ikon sarkin aljanu yake fitar da aljanu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ูููู ุฏู ุณูููุฐููุงู ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ู ุณูููุซูููฐ ยซุงููููุ ุจูุนูููุธูุจููู ุณูุฑููููู ุงููููุฌููู ููููฐ ููุดูุบู ุซูููููุณู! ุฏู ุฅูููููุงููุณู ููู
ู ููููููฐ ฺขูุชูุฑูุฏู ุงููููุฌูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Malaman Attaura kuwa da suka zo daga Urushalima sai suka ce, โAi, Ba'alzabul ne ya hau shi, da ikon sarkin aljannu kuma yake fitar da aljannu.โ