Mark 3:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In gida yana gāba da kansa, wannan gida ba zai tsaya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ عِدَنْ غِدَا يَرَبُ بِيُ، طَيَ غٜىٰڢٜىٰنْ يَنَ غَابَادَ طَيَنْ، وَنَّنْ غِدَا بَذَيْ ڟَيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka in gida ya rabu a kan gāba, wannan gida ba zai ɗore ba.