Mark 3:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mahaifiyar Yesu tare da ’yan’uwansa suka iso. Suna tsaye a waje, sai suka aiki wani ciki yă kira shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَامَرْ عِيسَىٰ دَ یَنْعُوَنْسَ سُكَذُواْ؞ سُكَ ڟَيَ أَوَجٜىٰ سُكَ عَيْكَ وَنِ يَكِرَا شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan uwa tasa da 'yan'uwansa suka zo. Suna tsaye a waje, sai suka aika masa yă je.