Mark 3:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron yana zaune kewaye da shi, sai suka ce masa, “Mahaifiyarka da ’yan’uwanka suna waje, suna nemanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ كُوَ سُنَ ظَوْنٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ، سَيْ سُكَثٜىٰ مَسَ «غَا مَامَرْكَ دَ یَنْعُوَنْكَ سُنَ نٜىٰمَنْكَ أَوَجٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taro kuwa na zaune kewaye da shi, sai suka ce masa, “Ga tsohuwarka da 'yan'uwanka suna nemanka a waje.”