Mark 3:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya tambaye su ya ce, โMe ya kamata a yi bisa ga doka, a ranar Asabbaci, a aikata alheri, ko a aikata mugunta, a ceci rai, ko a yi kisa?โ Amma suka yi shiru.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุนููุณูููฐ ููุชูู
ูุจูููููฐุณู ููุซูููฐ ยซู
ูููฐููููฐููููฐ ููุฏูุงุซูููฐ ุนููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงูุ ุนููู ุงููููุญูููฐุฑู ูููุงู ุนููู ู
ูุบูููุชูุงุ ุนูุซูููฐุซู ุฑูููุ ูููุงู ุนูููุดูููฐ ุฑูููุยป ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐูู ุณููููู ุดูุถูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โYa halatta ran Asabar a yi alheri ko kuwa mugunta? A ceci rai, ko kuwa a kashe shi?โ Amma sai suka yi shiru.