Mark 3:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane da yawa daga Yahudiya, da Urushalima, da Edom, da kuma yankunan da suke ฦ™etaren Urdun, da kewayen Taya, da Sidon suka zo wurinsa, don sun ji dukan abubuwan da yake yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ู†ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽ ุฏูŽ ู†ูŽูŠูŽู†ู’ูƒูู†ู’ ุนูœู‰ูฐุฏููˆุงู…ู’ ุฏูŽ ู†ูŽฺงูœู‰ูฐุชูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆุงู’ุบูู†ู’ ูŠููˆุงู’ุฏูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูˆูŽุฌูœู‰ูฐู†ู’ ุชูŽูŠูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุณูุฏููˆุงู†ู’ุž ุฏูŽ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽุฐููˆุงู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุณูู†ู’ ุฌู ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Urushalima, da ฦ™asar Edom, da hayin Kogin Urdun, da kuma wajen Taya da Sidon, babban taro ya zo wurinsa, don sun ji labarin duk abin da yake yi.