Mark 4:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har wa yau, Yesu ya fara koyarwa a bakin tafki. Domin taron da yake kewaye da shi mai girma ne sosai, sai ya shiga cikin jirgin ruwa, ya zauna a ciki a tafkin, dukan mutanen kuwa suna a gaษar ruwan.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููููู
ู ฺขูุงุฑู ูููุงูููุฑูููุง ุนูุจูุงูููู ุชูููฐูููู ุบููููููุ ุชูุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณููุงูุณููู ุณููู ุชูุงุฑู ููููฐููููููฐ ุฏูุดูุ ุญูุฑู ุณููู ุฏู ููุดูุบู ุฌูุถูุบู ุถููู ููุฐููููู ุนูุซูููููุณู ุนููููู ุชูููฐููููุ ุชูุฑููุงูู ู
ูุชูููููฐูู ูููู ุณููู ุนูุจูุงูููู ุชูููฐูููู ุนููููู ุชูุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma fara koyarwa a bakin teku ke nan, sai babban taro ya haษu a wurinsa, har ya kai shi ga shiga jirgi a tekun, ya kuwa zauna a ciki. Duk taron kuwa na kan tudu a bakin tekun.