Mark 4:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce musu, โ€œAn ba ku sanin asirin mulkin Allah. Amma ga waษ—anda suke waje kuwa, kome sai da misalai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐู…ูุณูุŒ ยซูƒููˆ ูƒูŽู…ู’ุŒ ุงู”ูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ููƒู ูƒูุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณููŠุฑูู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงุณูŽ ุซููƒูู†ู’ูƒูุŒ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุณูŽูŠู’ ุซููƒูู†ู’ ู…ูุตูŽู„ูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, โ€œKu kam, an yardar muku ku san asirin Mulkin Allah, amma ga waษ—anda ba sa cikinku, kome sai a cikin misali,