Mark 4:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yanzu, waɗansu kamar irin da aka shuka cikin ƙaya, sukan ji maganar,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِرِنْدَ يَڢَاطِ أَوُرِنْ دَ يَكٜىٰدَ ڧَيَ، شِينٜىٰ ݣُوتَنْثِنْ مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَجِ كَلْمَرْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu kuma su ne kwatancin waɗanda suka fāɗa cikin ƙaya, su ne waɗanda suke jin Maganar,