Mark 4:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce musu, “Ko kukan kawo fitila ku rufe ta da murfi ko kuma ku sa ta a ƙarƙashin gado ne? Ba kukan sa ta a kan wurin ajiye fitila ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثِيغَبَدَ ثٜىٰوَ «كُواْ كُكَنْ كَٰوُاْ ڢِتِلَ كُرُڢٜىٰتَ دَ ݣُونُواْ نٜىٰ؟ كُواْ كُمَ كُكَنْ أَجِيٜىٰتَ عَڧَرْڧَشِنْ غَدُواْ نٜىٰ؟ بَكُكَنْ أَجِيٜىٰ ڢِتِلَ أَ سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Shin, ana kawo fitila don a rufe ta da masaki, ko a ajiye ta a ƙarƙashin gado ne, ba don a ɗora ta a kan maɗorinta ba?