Mark 4:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sāke cewa, “Mulkin Allah yana kama da haka. Wani mutum ya yafa iri a gona.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَكُمَ ثٜىٰ «غَا يَدَّ مُلْكٍ اللَّهْ يَكٜىٰ؞ يَنَنً كَمَرْ يَدَّ وَنْدَ يَيَاڢَ إِرِ أَغُواْنَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce kuma, “Mulkin Allah kamar mutum yake mai yafa iri a ƙasa.