Mark 4:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kwana a tashi har irin yă tsiro, yă yi girma, bai kuwa santa yadda aka yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكْوَانَ عَتَاشِ حَرْ إِرِنْ يَڟِيرَا يَيِ غِرْمَ، مُتُمِنْ بَيْ مَا سَنْ يَدَّ عَكَيِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kwana a tashi har irin ya tsiro, ya girma, bai kuwa san ta yadda aka yi ba.