Mark 4:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana kama da ƙwayar mustad, wadda ita ce ƙwaya mafi ƙanƙanta da akan shuka a gona.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ كَمَ دَ ڨُويَ إِرِنَّمَسْتَدْ وَدَّ إِرِنْتَ تَڢِے ڧَنْڧَنْتَ أَدُكَنْ إِرِنْ دَ عَكٜىٰ شُوكَاوَ عَڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar ƙwayar mastad da yake, wadda, in an shuka ta, ko da yake ita ce mafi ƙanƙantar ƙwayoyi a duniya,