Mark 4:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka bar taron, sai suka tafi tare da shi yadda yake, a cikin jirgin ruwa. Akwai waɗansu jiragen ruwa kuma tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ بَرْ تَارُوانْ مُتَنٜىٰ، سُكَ تَڢِے دَشِ يَدَّ يَكٜىٰ عَثِكِنْ جِضْغٍ دَيَكٜىٰ ظَوْنٜىٰ عَثِكِ؞ أَݣَويْ وَطَنْسُ جِضَاغٜىٰ كُمَ تَرٜىٰدَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka bar taron, suka tafi da shi yadda yake a cikin jirgin, waɗansu jirage kuma na tare da shi.