Mark 4:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai babban hadari mai iska ya tashi, raƙuman ruwa suna ta bugun jirgin ruwan, har jirgin ruwan ya kusa yă cika da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَبَّنْ هَدَرِ مَيْ إِسْكَ يَتَاسُواْ، حَرْ يَنَ تَادَ ضُوً تٜىٰكُنْ سَمَ يَنَ بُبُّغَ جِضْغٍ؞ ضُوَ كُوَ يَنَ شِغَ ثِكِنْ جِضْغٍ حَرْ جِضْغٍ يَكُسَنْ ثِكَ دَ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai babban hadari mai iska ya taso, raƙuman ruwa kuma na ta fantsama cikin jirgin, har jirgin ya tasar wa cika da ruwa.