Mark 4:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu kuwa yana can baya, yana barci a kan katifa. Sai almajiran suka tashe shi suka ce masa, “Malam, ba ka kula ba ko mu nutse?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ كُوَ يَنَ ثَنْ بَايَنْ جِضْغٍ يَنَ بَرْثِ كَنْسَ أَ مَتَاشِ؞ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَ تَاشٜىٰشِ، سُكَثٜىٰ «مَلَمْ، ذَامُ هَلَّكَ، بَكَ دَامُبَ كُواْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu kuwa na daga ƙarshen baya na jirgin a kan matashi, yana barci. Sai suka tashe shi, suka ce masa, “Malam, za mu hallaka ba ka kula ba ko?”