Mark 4:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu irin suka fāɗi a cikin ƙaya. Da suka yi girma sai ƙaya suka shaƙe su, har ya sa ba su yi ƙwaya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ كُمَ سُكَ ڢَاطِ عَثِكِنْ ڧَيَ، سَيْ ڧَيَرْ تَتَاشِ تَشَا ڧَرْڢِنْسُ حَرْ بَسُيِ ڟَابَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu kuma suka faɗa cikin ƙaya, sai ƙayar ta tashi ta sarƙe su, ba su yi tsaba ba.