Mark 5:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuwa yarda musu, sai mugayen ruhohin suka fita suka shiga cikin aladun. Garken kuwa, yana da kusan aladu dubu biyu, suka gangara daga kan tudun zuwa cikin tafkin, suka nutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ูููู ููููุฑูุฏูุ ุณููู ฺงูุธูุงู
ููู ุฑููุญููุงูุญููู ุณููู ฺขูุชู ุณููู ุดูุบู ุซููููู ุงููููุฏูููุ ุบูุฑูููููฐูู ูููู ุงููููุฏูููฐ ููุฌูููฐูู ุฏูุจูู ุจููู ููููฐุ ุณููู ูููู ุชูุงุดู ุงููุบูุฌูููฐุ ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุณููู ฺขูุงุทู ุซููููู ุชูููฐููููุ ุณููู ููููููู ุงูู ุถูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa yardar musu. Sai baฦaฦen aljannun suka fita, suka shiga aladun. Garken kuwa wajen alade dubu biyu, suka rugungunto ta gangaren, suka fฤษa tekun, suka halaka a ruwa.