Mark 5:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu kiwon aladun kuwa suka ruga da gudu zuwa cikin gari da ƙauyuka, suka ba da wannan labari. Sai mutanen suka fito, domin su ga abin da ya faru.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَنِنْ حَكَ، مَكِيَايَنْ أَلَدُنْ سُكَ غُدُ سُكَ بَادَ لَابَرِنْ أَغَرِنْسُ دَ كَرْكَرَرْسُ؞ مُتَنٜىٰ سُكَ ڢِتُواْ دُواْمِنْ سُغَ أَبِنْدَ يَڢَرُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan sai 'yan kiwon aladen suka gudu, suka ba da labari birni da ƙauye. Jama'a suka zo su ga abin da ya auku.