Mark 5:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka kai wajen Yesu, sai suka ga mutumin da dฤ yake da tulin aljanun yana zaune a wurin, sanye da tufafi kuma cikin hankalinsa, sai suka ji tsoro.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุณูููุฐููุงู ููุฑููู ุนููุณูููฐ ุณูููุบู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุฏูุง ููููููฐ ุซูููููฐ ุฏู ุงููููุฌูููุ ูููู ุธูููููููฐ ุฏู ุฑููุบููู ุงููุฌูููููุณูุ ูููู ุซููููู ุญูููููููููุณู ููู
ูุ ุณููู ุณูููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka zo wurin Yesu suka ga mai aljannun nan a zaune, saye da tufa, cikin hankalinsa kuma, wato mai aljannun nan masu yawa a dฤ, sai suka tsorata.