Mark 5:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu yana kan shiga cikin jirgin ruwa ke nan, sai mutumin da dā yake da aljanun ya roƙa yă bi shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَنَ شِغَ ثِكِنْ جِضْغٍ ضُوَ كٜىٰنَنْ، سَيْ وَنْدَ دَا يَكٜىٰدَ أَلْجَنُنَّنْ يَضُواْڧٜىٰشِ يَيَرْدَ مَسَ يَتَڢِے تَرٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana shiga jirgi ke nan, sai mai aljannun nan a dā ya roƙe shi izinin zama a gunsa.