Mark 5:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya sauka daga jirgin ruwa, sai wani mutum mai mugun ruhu ya fito daga kaburbura, ya tarye shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَوْكَرْ عِيسَىٰ دَغَ جِضْغٍ ضُوً، نَنْ دَنَنْ سَيْغَا وَنِ مَيْ ڧَظَامِنْ رُوحُ، يَڢِتُواْ دَغَ عِنْدَ عَكٜىٰ بِنّٜىٰ مُتَنٜىٰ، يَتَرْيٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da saukarsa daga jirgin, sai ga wani mai baƙin aljan daga makabarta ya tarye shi.