Mark 5:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya sāke ƙetarewa cikin jirgin ruwa zuwa ɗaya hayen tafkin, sai taro mai yawa ya taru kewaye da shi yayinda yake a bakin tafkin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَسَاكٜىٰ حَيٜىٰوَ ذُوَا وَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ تٜىٰكُنْ ثِكِنْ جِضْغٍ ضُوَ، سَيْ مُتَنٜىٰ دَيَوَ سُكَ تَارُ وُرِنْسَ؞ تُنْ يأَنَانً عَبَاكِنْ تٜىٰكُنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya sāke haye ƙetare cikin jirgi, sai babban taro ya kewaye shi. Shi kuwa yana bakin tekun.