Mark 5:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ɗaya a cikin masu mulkin majami’a, wanda ake kira Yayirus ya zo wurin. Da ganin Yesu, sai ya durƙusa a gabansa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ شُوغَبَنِّنْ مَجَمِعَ مَيْ سُونَ يَايِرُسْ، يَذُواْ وُرِنْ؞ دَ غَنِنْ عِيسَىٰ كُوَ، يَڢَاطِ أَغَبَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga wani daga cikin shugabannin majami'a, mai suna Yayirus. Da ganin Yesu kuwa ya fāɗi a gabansa,