Mark 5:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya roƙe shi da gaske ya ce, “Ƙaramar diyata tana bakin mutuwa. In ka yarda, ka zo ka ɗibiya hannunka a kanta, domin ta warke, ta kuma rayu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِتَ ضُواْڧُوانْسَ، يَنَ ثٜىٰوَ «یَتَ ڧَرَمَ تَنَ بَاكِنْ مُتُوَ؞ إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَذُواْ كَتَٻَتَ دُواْمِنْ تَوَرْكٜىٰ تَرَايُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya roƙe shi da gaske, yana cewa, “'Yata ƙaramar tana bakin mutuwa. Idan dai a ce ka zo ka ɗora mata hannu, sai ta warke ta rayu.”