Mark 5:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin ta yi tunani cewa, “Ko da rigunarsa ma na taɓa, zan warke.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَنَ تُنَانِ أَ رَنْتَ ثٜىٰوَ «كُواْ دَ رِغَرْسَ مَا نَتَٻَ كَوَيْ، ذَنْ وَرْكٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don tā ce a ranta, “Ko da tufarsa ma na taɓa, sai in warke.”