Mark 5:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan Yesu ya gane cewa, iko ya fita daga gare shi. Sai ya juya a cikin taron ya yi tambaya, “Wa ya taɓa rigata?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ دَنَنْ عِيسَىٰ يَجِ وَنِ إِيكُواْ يَڢِتَ دَغَ غَرٜىٰشِ، سَيْ يَجُويَ عَثِكِنْ تَارُوانْ، يَثٜىٰ «وَ يَتَٻَ رِغَاتَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan kuwa da Yesu ya ji wani iko ya fita daga gare shi, sai ya waiwaya a cikin taron, ya ce, “Wa ya taɓa tufata?”