Mark 5:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai almajiransa suka ce, “Kana ganin mutane suna matsinka, duk da haka kana tambaya, ‘Wa ya taɓa ni?’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَلْمَجِرَنْسَ سُكَثٜىٰ مَسَ «حَبَ! كَنَ غَنِنْ مُتَنٜىٰ سُنَ مَڟَرْكَ حَكَ، كَثٜىٰ، ‹وَ يَتَٻَنِ؟› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai almajiransa suka ce masa, “Kana ganin taro na matsarka, ka ce, wa ya taɓa ka?”