Mark 5:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka iso gidan mai mulkin majami’ar, sai Yesu ya ga ana hayaniya, mutane suna kuka da kururuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ كَيْ غِدَنْ يَايِرُسْ، عِيسَىٰ يَغَ مُتَنٜىٰ سُنْ ضِكِثِے سُنَ تَكُوكَا سُنَ إِيهُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka isa gidan shugaban majami'a, ya ji ana hayaniya, ana kuka, ana kururuwa ba ji ba gani.