Mark 5:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya shiga ciki, ya ce musu, “Mene ne dalilin wannan hayaniya da kuka? Yarinyar ba mutuwa ne ta yi ba, barci take yi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَشِغَ ثِكِ، يَثٜىٰ مُسُ «دُوانْمٜىٰ كُكٜىٰ كُوكَا كُنَ إِيهُ حَكَ؟ أَيْ، يَارِنْيَرْ بَتَمُتُبَ، بَرْثِ تَكٜىٰيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da kuma ya shiga, ya ce musu, “Don me kuke hayaniya kuna kuka haka? Ai, yarinyar ba matacciya take ba, barci take yi.”