Mark 5:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama an sha daure shi hannu da ƙafa da sarƙa, amma yakan tsintsinke sarƙar, yă kuma karye ƙarafan da suke ƙafafunsa. Ba wanda yake da ƙarfin da zai iya yă riƙe shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوانْ دَا أَنْشَا طَوْرٜىٰ حَنُّوَنْسَ دَ ڧَڢَاڢُنْسَ دَ سَرْڧَ، عَمَّا يَكَنْ ڟِنْڟِنْكٜىٰسُ؞ حَرْ بَاوَنْدَ يَكٜىٰدَ ڧَرْڢِے يَبِے دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don dā an sha ɗaure shi da mari da sarƙa, amma ya tsintsinka sarƙar, ya gutsuntsuna marin, har ma ba mai iya bi da shi.