Mark 5:40 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka yi masa dariya. Bayan ya fitar da su duk waje, sai ya ษ—auki mahaifin da mahaifiyar yarinyar tare da almajiran da suke tare da shi, suka shiga inda yarinyar take.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ุฏูŽุงุฑููŠูŽุงุฑู’ ุฑูœู‰ูฐู†ูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽุฌูœู‰ูฐุŒ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุจูŽุงุจูŽู†ู’ ูŠูŽุงุฑูู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุชูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ุณูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุดูุŒ ูŠูŽุดูุบูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุงุฑูู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุชูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi masa dariyar raini. Shi kuma bayan ya fitar da su duka waje, sai ya ษ—auki uban yarinyar, da uwa tata, da kuma waษ—anda suke tare da shi, ya shiga inda yarinyar take.