Mark 5:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan, sai yarinyar ta tashi ta yi tafiya (shekarunta goma sha biyu ne). Saboda wannan, suka yi mamaki ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุฏู ูููู ููุงุฑูููููุฑู ุชูุชูุงุดู ุชููู ุชฺูขูููุ ุดูููฐููุฑูููุชู ูููู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจููู ููููฐุ ููููููู ูููู ููุณูุง ุณููููู ู
ูุงู
ูุงูู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take yarinyar ta tashi ta yi tafiya, domin 'yar shekara goma sha biyu ce. Nan da nan kuwa mamaki ya kama su.